DAGA MANYAN ZUNUBAI
Manzon Allah (s.a.w) yace:( daga manyan zunubai mtum ya la,anci babansa!)
sai sahabbai suka tambayi manzon allah ta yaya mutum zai la,anci babansa????!
manzon allah yace: idan mutum ya zagi baban wani to kamar ya zagi babansa ne, idan yazagi mahaifiyar wani kamar ya zagi mahaifiyarsa ne. ( bukhari da muslim)
kada mutum yai hakan ko da wasa!.
No comments:
Post a Comment