Nemi zuciyarka a wurare 3
Abdullah dan mas,ud (Allah ya yarda dashi) yace:
(ka nemi zuciyarka a wuri uku:
1) wurin karatun alqur,ani.
2) warin da ake ambaton Allah.
3) wajen da kake ka kadaita.
In baka samu zuciyarka tare da kai ba a wannan lokaci to ka roqi Allah ya azirtaka da zuciya dan baka da zuciya.
Ana nufin ka samu zuciyarka tare da kai tana halarta me kake yi coz da dama zaka ga dan adam yana karatu,sallah, tasbihi but zuciyarsa tana wani wuri dabam yana tunanin wasu abubuwa dabam.
Allah yasa mudace.
No comments:
Post a Comment