UWARGIDAN MAJI DADI
Yan, uwa mata "ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH WABARAKATUHU" na rubuto wannan saqon mai suna "UWARGIDAN MAJI DADI" dan taya yan uwana mata ta wannan mujallah murna da nuna matuqar farin cikina dangane da ire-iren saqonni da nake gani a wannan mujallah na dauke dashi wanda ke qunshe da abubuwa dabam-dabam masu amfanar da yan uwa mata tare da sauran al,ummah.Dan haka naso nabada wannan saqo mai qunshe da labarin wannan baiwar Allah mai suna "UWAR GIDAN MAJI DADI" Manufata shine koyon darasi arayuwa,qarfin imani,juriya aduk halin da mace ta sami kanta, da yanayin rayuwa ta ya" mace akan tafarkin addinin Allah,
Labarin zai qunshi:-
1) Menene ainihin sunan wannan baiwar Allah mai dauke da sunan "uwargidan maji dadi" ayanzu.
2) Wanene maji dadi?.
3) Uwargidan maji dadi ta ci jarabawar da Allah yayi mata ta hanyar gaskiyar imaninta.
4) Allah ya karrama uwargidan maji dadi .
Dan sanin qissar uwargidan maji dadi abiyo mu a "uwargidan maji dadi" kashi na (2).
Wassalamu alaikum warahmatullah.
yar uwarku a musulunci
Amatullah khamis haroun
um_ja,afar.
No comments:
Post a Comment